Labarai Shugaba Bola Tinubu ya kafa sabon tarihin bayar da karramawar ƙasa, inda ya bai wa ‘yan Najeriya 1,062 lambar yabo ta ƙasa cikin shekaru uku na mulkinsa.