Al'adu Sarakunan gargajiya na neman gurbi a cikin kundin tsarin mulki, sun ce manufarsu ita ce taimakawa shugabannin siyasa ba takara da su ba.