Tarihi Nigeria ta aika sakon ta'aziyya ga Cuba, Jamaica da Haiti bayan mummunar guguwar Melissa ta lalata ƙasashen.