Tattalin arziki Coronation Group ta hango fitar danyen mai mai yawan ganga miliyan 1.8 a kowace rana (Bpd) a Najeriya duk da burin gwamnatin tarayya na ganga miliyan 2.5 a rana.
Tattalin arziki NUPRC Ta Kaddamar da Zagaye na Lasisi na 2025 Don Jawo Sabbin Masu Zuba Jari a Bangaren Mai