Wasanni Yadda Super Eagles za su iya samun tikitin gasar cin kofin duniya ta 2026 ta hanyar wasan share fage
Wasanni FIFA na iya mayar da wasannin Gasar Cin Kofin Duniya ta 2026 daga Amurka zuwa Kanada saboda damuwa kan manufofin shige da fice.