Tattalin arziki Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umarci bankuna su mayar wa abokan hulɗa kuɗaɗensu cikin awanni 48 idan ma’amalar ATM ta gaza.