Labarai Gwamnatin Tarayya ta haramta kafa sababbin Jami’o’in Tarayya, Kwalejojin Kimiyya da Fasaha, da Kwalejojin Ilimi na Tarayya har tsawon shekaru bakwai